LYRICS: Namenj ft Hamisu Breaker – Dama

0

Namenj ft Hamisu Breaker Dama Lyrics

Baby Ina kwana
Baby Ina gajiya
Shin kin tashi Lafia
Rabin Raina

Soyayya da Kafiya
Nake miki kin jiya
Tabbas kin iya soyayya
Rabin Raina

Dama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni
Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina
Burgeni

Dama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni
Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina
Burgeni

Wayyo
Soyayya Na da dadi
Lobayya Na da dadi
Amma dake Tafi dadi

Wayyo
Soyayya Na Da dadi
Lobayya Na da Dadi
Amma dake tafi dadi

Dama Zaki yarda da duk batunsa Na soyayyane
Kema ki amince Da kuddirinsa Na alhairi ne
Wanda Tasiri ne
A Zuciya ki zaune
Ya Baki zuciya Tai duka kyauta autar ma
Zan so ki bi yarda
Ki gaya masa kin ragi tsada
Ni batun Na jaddada ki gwada Min zaki mutulta.
Ki dakata Kiji yanmata
A yau bikinku muke Fata
Mun shaida kun zama yan gata
Ki tausawa ma sa Raina

Kaunarki Ta kama ni tun farko
Ni fatana ni da ke muyi Karko
Aurenmu Da ni da ke yai karko
Mu haifi yaya ma su Albarka

Dama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni
Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni (2x)

Wayyo
Soyayya Na da dadi
Lobayya Na da dadi
Amma dake Tafi dadi (3x)

Download Dama by Namenj ft Hamisu Breaker Mp3

Leave a Reply